Karbi

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Karbi


Karbi, guga ce da ake amfani da ita wajen ɗebo ruwa ko janyo ruwa daga cikin rijiya a Ƙasar Hausa. Ana samar da ita daga fatar da masu jima suka jeme. Dukawa ne suke sana'anta ta.

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub