Ƙoƙo

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙoƙo


Mazubi ne da ake samarwa daga duma. Bambancisa da ƙwarya shi ne girma. Shi ne mazubi mafi ƙanƙata daga cikin abubuwan da ake samarwa daga duma. Ana shan fura, kunu, koko, da sauran dangoginsu da shi a Ƙasar Hausa

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub