Ludayi

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ludayi


Abin amfani ne da ake samarwa daga duma. Ana shan kunu, fura, koko da sauran dangogin abubuwan sha da ake ɗebowa daga ƙwarya ko ƙoƙo da shi. Shima yana da mabambantan girma, mafi girma shi ake kira makamfaci.

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub