Rumbu

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Rumbu


Rumbu, abin amfani ne da ake adana kayan amfanin gona da manoma suka noma a cikinsa a Ƙasar Hausa. Ana zuba dukkan nau'ukan kayan amfani da ake son adanawa bayan an girbe su daga gona. Ana zuba kayayyaki irin su hatsi, wake, gyaɗa, da sauransu kuma a lokaci guda.

Daga sunansa aka samu sunan wannan katafaren ɗakin karatu wato "Rumbun Ilimi", da ka ke amfani da shi a halin yanzu.

Ana amfani da kara da kuma ciyawar gamba wajen yin sa. Sannan kuma bayan wannan akwai Rumbun Ƙasa. Duk dai aiki iri ɗaya suke yi. Kamar yadda ake da ɗakin kara da kuma na ƙasa; wato ɗakin kago.


Rumbu

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub