Me ka ke nema?


Shafin Farko

Girmama Mutuncin Ɗan’adam a Ghana


Kundin Tsarin Mulkin Ghana
Hoto: Office Holidays


Gabatarwa

Matashiya:
Dukkan abin da za a karanta daga wannan gaɓa zuwa ƙarshen wannan shafi, fassara ce kai tsaye daga Kundin Tsarin Mulkin Ghana na shekarar 1996 wanda aka ɗauke a shekarar 2021 daga shafin: https://constitutionnet.org

Sashe na 15: Girmama Mutuncin Ɗan’adam

  1. Mutuncin kowane mutum kar ya zama abin ketawa.
  2. Babu wani mutum da ya zama tsararre, ɗaurin-talala, ko kulalle ko bai zama, zai fuskanci:
    1. Azabtarwa ko muzgunawa, cin-mutunci ko ƙasƙantarwa ko horo ba;
    2. Kowanne irin yanayi da zai zubar ko ya iya zubar masa da mutunci a matsayinsa na mutum ba.
  3. Mutumin da ba a yanke masa hukuncin babban laifi ba ba za a hukunta shi a matsayin mai babban laifi ba, kuma za a killace shi a guri daban da na wanda aka yankewa hukunci.
  4. Yaron da ya saɓa aka adana shi a halastaccen gurin kula ko aka kulle shi, ya zama an ajiye shi guri daban da babban mutum mai laifi.

Shafin Tarihi
Shafin Ghana
Ƙabilun Ghana
Yankuna Ghana

Shugabannin Ƙasa


Tarihin Ghana

Haƙƙoƙin 'Yanƙasa

<‘Yanƙasanci
Haƙƙoƙi da ‘Yanci
‘Yancin Rayuwa
'Yancin Walwala
Girmama Ɗan'adam
Kariya Daga Bauta
Yancin Daidaito
Kaɗaikatar Gida
Adalcin Shari’a
Kariya Daga Ƙwace
Muhimman ‘Yanci

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub