Gangi

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Gangar Gangi

Gabatarwa

Gangi, yana ɗaya dga cikin kiɗan maza. Kiɗa ne da ake kaɗawa 'yan tauri, mafarauta, da sauran makamantansu. Duk da cewa akwai asalin ganga guda ɗaya da ake kira gangi, amma akwai ayarin wasu gangunan da ake kaɗa gangin tare da su. Ga jerinsu kamar haka:

  1. Gangi: Wannan ita ce asalin gangar gangi.
  2. Duman Gangi: Ganga ce ita ma babba, wacce ake yin ta da duma. Ga ta nan a ƙasa.
  3. Kuntukurun Gangi: Yana ƙara amo. Bambancin girma ne tsakaninsu da salin gangar gangi
  4. Kanzagin Gangi: Yana ƙara amo:
  5. Gula
    Gular Gangi:
    Gular Duma: Ita ce ne.
    Gular Kanzagi: Ana yin ta da tsumma.

Kiɗan Gangi


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub