Makaɗan Jama'a
Gabatarwa
Makaɗan jama’a su ne makaɗan da ke yiwa kowa-da-kowa kiɗa da waƙa. Basu da wani takamaiman ubangida sai wanda ya basu. Waɗannan makaɗa sana’ar kiɗa da waƙa ita ce babbar sana’arsu.
Makaɗan jama’a basu da wani keɓantacce guri, ko wani mutum, ko wani lokaci da suke yin waƙarsu. Suna yin waƙarsu a duk gurin da ta samu, ana iya ganin su a fada suna waƙa, misali idan aka ɗauki Alhaji Mamman Shata, ya yiwa sarakuna waƙa, ya yi wa masu kuɗi, malamai, karuwai, da sauransu. Saboda haka, su duk inda ta faɗi, sha ne kawai.
Ga Mamman Shata na Bilkin Sambo mai maƙogwaron zinare a matsayin ɗaya a bakin aiki, a cikin waƙarsa ta Ɗandarman Kano wanda yake basarake ne
Abjadin Hausa
Manazarta:
Ɗangambo A. (1984). Rabe-Raben Adabin Hausa da Muhimmancisa ga Rayuwar Hausawa. Maɗaba’ar Kamfanin ‘Triumph’ Gidan Sa’adu Zungur, Kano.Junaidu I. da ‘Yar’Aduwa T.M. (2002). Harshe da Adabin Hausa a Kammale, Don Manyan Makarantun Sakandire. Spectrum Books Limited, Ring Road, Ibadan - Nigeria.
Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (1987). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire, Littafi na Biyu. University Press PLC, Ibadan-Nigeria.
Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 1. University Press PLC, Ibadan-Nigeria.
Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 2. University Press PLC, Ibadan-Nigeria.
Wakokin Makaɗa
- Waƙoƙin Makaɗa
- Makaɗan Fada
- Makaɗan Sarauta
- Makaɗan Jama’a
- Makaɗan Maza
- Makaɗan Mata
- Makaɗan Ban-Dariya
- Makaɗan Sana’a
Kayan Kiɗan Hausa
Tatsuniyoyi
- Gizo da Noman Gyaɗa
- Gizo da Saniya
- Gizo da Ƙoƙi da Kantu
- Gizo da Ɗanrago...
- Gizo Ɓarawon Gyaɗa
- Gizo da Ɓaure
- Biri da Kura
- Kura da Kare
- Auren Barewa...
- Kuturu, Makaho...
- Alhaji da Hajiya
- Wasu Mutane Huɗu
- Baban Rogaji
- Yarinya da Ƙawayenta
- Mutum da Zabi
- Ƙuda da Kwaɗo
- Ɓarayin Rake
- Maraya
- Ɓarawon Gwal
- Tsiniyama da Lafiyana
- Yusufu da Bala
Wasanni
Karin Magana
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin