Sadarwa: Amfani da Hanci

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sadarwa: Amfni da Hanci


Gabatarwa

Ana amfani da hanci wajen nuna cewa abu mai wari ne. Idan Bahaushe ya runtse hancinsa, yana nuna maka cewa wannan abin yana da wari. Ana rintse hanci ta hanyar tattare fatar gaban hanci da take saman baki a ƙofar hanci.

Manazarta:


Bunza A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Yake Da Yadda Ake Yin Sa Don Masu Koyo Da Koyarwa. Ibrash Islamic Publications Centre L.T.D., 31 Adalabu Street, Surulere, Lagos.

Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (2011). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire Littafi na Ɗaya. University Press PLC, Ibadan, Najeriya.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub