Rumbun Ilimi: Jahar Kaduna     Shafin Farko    Darrusa    Tarihi     Jama'a    Sauti     Hikayoyi    Takardu

Tarihin Jahar JigawaTaswirar Jahar Jigawa

Jahar Jigawa mai helikwatar mulki a Dutse. Taken ta shi ne sabuwar duniya (New World). Jaha ce da aka aka ƙirƙireta a shekarar 1991 a zamanin mulkin Shugaban Najeriya Janaral Ibrahim Badamasi Babangida. Ita kuwa Dutse, wacce ita ce helikwatar mulkin Jahar, gari ne mai tsohon tarihi wanda ake fara lissafa shekarun kafuwar sa daga ƙarni na goma sha uku (13). Gwamnanta na Farko shi ne Manjo Janar Olayinka Sule. Gwamnan da kuma yanzu haka ya ke karagar mulki shi ne Alhaji Mohammed Badaru Abubakar.