Shelar Kafa Yankin Arewa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Shelar Kafa Yankin Arewa


Gabatarwa

A ranar 1/1/1900, Gwamna Lugga ya shelanta kafa Yankin Arewa (Northern Protectorate) wacce ya yi wa helikawata a Lakwaja.

Wannan shela, ita ta kafa, ɗan-ba na rusa Daular Usmaniya da Bature ya yi. Saboda zamowar kafatanin Daular a cikin wannan yanki na Arewa, idan ka cire ɗan wani ziri wanda a yanzu yake cikin jamhuriyoyin Benin da Nijar.

Ƙasar Hausa, wacce ita ce jigon maganarmu, tana cikin wannan sabon yanki na Arewa kuma da cibiyar daular, wato Sakkwato. Saboda haka aka gwabza mummunan yaƙi tsakanin wasu masarautu biyu; Kano da Sakkwato na Ƙasar Hausa da kuma Turawa kafin ƙwace daular a cikin shekarar 1903.

Manazarta:


Abubakar A. Y. (2011). Maitama Sule Ɗanmasanin Kano. Ahmadu Bello Uniɓersity Press, Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Audu M. S. da Osuala U. S. (2015). The Biritish Conƙuest and Resistance of Sokoto Caliphate, 1897 – 1903: Crisis, Conflict and Resistance. Department of History and International Studies, Federal Uniɓersity Lokoja, Kogi State, Nigeria. Historical Research Letter. Ɓol. 22, 2015, ISSN 2224 – 3178.

Bala A. A. (2015). The Impact of Colonisation in Uprooting Islamic Ploity and Introducing Circularism in Northern Nigeria. Department of Islamic Studies, Faculty of Art and Islamic Studies, Usman Ɗanfodiyo Uniɓersity, Sokoto, Nigeria. E-Proceedings on Arabic Studies and Islamic Ciɓilization, iCASIC 2015 (E-ISBN 978-967-0792-02-6), 9 – 10 March 2015, Kuala Lumpur, Malaysia.

NNPC (2007). Hausawa da Maƙwabtansu (2). Northern Nigerian Publishing Company, Gaskiya Building, Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Sanusi N. M. (2009). Stories of Dutse Palace, 1421 – 2009. Jigawa State Printing Press, Dutse, Jigawa State, Nigeria.

Rodney W. (1973). How Europe Under Deɓeloped Africa. Bogle-L ‘Ouɓerture Publications, London and Tanzanian Publishing House, Dar-Es-Salam.

Yahaya I. Y., Zariya M. S., Gusau S. M. da ‘Yar’aduwa T. M. (2006). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun akandire 3. Uniɓersity Press PLC, Ibadan, Nigeria.

Zarruƙ R. M., Kafin Hausa A. A. da Alhassan B. S. Y. (2010). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire, Littafi na Ɗaya. Uniɓersity Press PLC, Ibadan, Nigeria.

Darrusan Hausa

  • Darrusan Hausa

  • Zuwan Turawa


    Ƙasar Hausa



    Musulunci


    Tarbiyya


    Bukukuwa


    Wasanni


    Kayan Kiɗan Hausa



    Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


    Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



    Sauran Shafukanmu:

    Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub