Zuwan Turawa Ƙasar Hausa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Zuwan Turawa Ƙasar Hausa


Gabatarwa

Abin da ake nufi da zuwan Turawa a nan shi ne lokacin da Bature ya zo Ƙasar Hausa da nufin ƙwace ƙasar ta koma ƙarƙashin ikonsa; da ma'ana ta mulkin mallaka.

Shi kuwa mulkin mallaka shi ne salon mulkin da wani mai mulki zai tashi daga nesa ko a kusa, ya je wata ƙasar ya ƙwace ragamar gudanar da mulkinta da ƙarfi. Daga nan sai ya zama tsarin gudanar da mulki, tattalin arziƙin ƙasa, cuɗanya da walwala, al'muran yau-da-kullum duk sun koma hannun wanda ya karɓe mulkin.

Turawan Ingilishi, su suka shigo Ƙasar Hausa, suka rusa Daular Usmaniya daga shekarar 1902 zuwa 1903. Sannan suka mulke ta tare da wasu sassan da suka haɗe suka samar da ƙasar Najeriya har zuwa 1960 da suka bayar da 'yancin kai.

Manazarta:


Abubakar A. Y. (2011). Maitama Sule Ɗanmasanin Kano. Ahmadu Bello Uniɓersity Press, Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Audu M. S. da Osuala U. S. (2015). The Biritish Conƙuest and Resistance of Sokoto Caliphate, 1897 – 1903: Crisis, Conflict and Resistance. Department of History and International Studies, Federal Uniɓersity Lokoja, Kogi State, Nigeria. Historical Research Letter. Ɓol. 22, 2015, ISSN 2224 – 3178.

Bala A. A. (2015). The Impact of Colonisation in Uprooting Islamic Ploity and Introducing Circularism in Northern Nigeria. Department of Islamic Studies, Faculty of Art and Islamic Studies, Usman Ɗanfodiyo Uniɓersity, Sokoto, Nigeria. E-Proceedings on Arabic Studies and Islamic Ciɓilization, iCASIC 2015 (E-ISBN 978-967-0792-02-6), 9 – 10 March 2015, Kuala Lumpur, Malaysia.

NNPC (2007). Hausawa da Maƙwabtansu (2). Northern Nigerian Publishing Company, Gaskiya Building, Zaria, Kaduna State, Nigeria.

Sanusi N. M. (2009). Stories of Dutse Palace, 1421 – 2009. Jigawa State Printing Press, Dutse, Jigawa State, Nigeria.

Rodney W. (1973). How Europe Under Deɓeloped Africa. Bogle-L ‘Ouɓerture Publications, London and Tanzanian Publishing House, Dar-Es-Salam.

Yahaya I. Y., Zariya M. S., Gusau S. M. da ‘Yar’aduwa T. M. (2006). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun akandire 3. Uniɓersity Press PLC, Ibadan, Nigeria.

Zarruƙ R. M., Kafin Hausa A. A. da Alhassan B. S. Y. (2010). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire, Littafi na Ɗaya. Uniɓersity Press PLC, Ibadan, Nigeria.

Darrusan Hausa

  • Darrusan Hausa

  • Zuwan Turawa


    Ƙasar Hausa



    Musulunci


    Tarbiyya


    Bukukuwa


    Wasanni


    Kayan Kiɗan Hausa



    Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


    Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



    Sauran Shafukanmu:

    Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub