Ƙofar Ƙaura, Katsina
Gabatarwa
Ƙofar Ƙaura ta samu wannan suna ne daga sunan Ƙauran Katsina, wanda kamar yadda aka sani sarauta ce ta jarumin mutumin da ke jagorantar rundunar yaƙi. Wannan ƙofa a kusa da gidan Ƙauran Katsina take. Saboda haka sai ake kiran wannan ƙofa da sunan Ƙofar Ƙaura (Ingawa, 2006; Mamman 2015).
Manazarta:
Ingawa T.L. (2006). Katsina a History of an Ancient City. Hamdala Prinitng and Publishing.
Lugga S.A. (2004). Katsina College. Lugga Press, Katsina.
Mamman M. (2015). Tarihin Unguwannin Birnin Kastina. Ahmadu Bello Univeristy Press Ltd, Samaru, Zaria-Nigeria.
Shafin Tarihi
Sarakunan Katsina
Haɓawa:
Fulani:
Ƙofofin Katsina
Sarakunan Katsina
Haɓawa:
Fulani:
Ƙofofin Katsina
- Ƙofar Guga
- Ƙofar ‘Yanɗaka
- Ƙofar Ƙaura
- Ƙofar Durɓi
- Ƙofar Sauri
- Ƙofar Turmi
- Ƙofar Keke
- Ƙofar Angulu
- Ƙofar Gazobi
- Ƙofar Ƙwaya
- Ƙofar Waziri
- Ƙofar Soro
- Ƙofar Marusa
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin