Makirosoft Eksel
Gabatarwa
Mairosoft Eksel, ɗaya ce daga cikin softuwayar da ke ƙunshe cikin Makirosoft Ofis Microsoft Office a matsayin softuwayar kwamfuta da kuma Kingosft Office ko kuma WPS a matsayin softuwaya ko app na wayar hannu mai aiki da Anduroyid da sauran dangoginsu. Softuwaya ce ta lissafi wadda ke taimaka wa mai amfani da kwamfuta ko waya wajen gudanar da lissafi mai sarƙaƙiya a fannonin daban-daban na rayuwa wand aka iya kasancewa fannin ilimi ƙididdigar jama’a, harkar akawu, harkar cinikayya da sauransu.
Ana iya amfani da Eksel wajen tsara jadawalin biyan albashi, fitar da sakamakon jarabawar ‘yan makaranta, lissafin kanti domin cire riba ko bayar da kamasho da sauransu. Latsa nan ka buɗe shafin Makirosoft Eksel ta kwamfuta. Idan kuma waya ce sai ka latsa nan.
Darrusan Kwamfuta
Kwamfuta
Darrsuan Eksel
- Buɗe Eksel (Kwamfuta)
- Buɗe Eksel (Waya)
- Tarawa (Kwamfuta)
- Tarawa 1(Waya)
- Tarawa 2(Waya)
- Kayan Aikin Eksel
- Aikin Jarabawa (Waya)
- Adana Aiki (Waya)
- Amfanin Kwamfuta
- Siffofin Kwamfuta
- HTML
- Algorizim
- Ofareshin Risac
- Makirosoft Eksel
- Fesbuk
- Bulog
- Burawuza
- Aikin Gona
- Kiwon Kifi
- Dabbobi
- Ɗakin Karatu
- Ɗakin Karatun Congress
- Adabin Turanci
- Nahawun Turanci
- Wasika-Turanci
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin