Me ka ke nema?


Shafin Farko

Qabilun Nijeriya


Gabatarwa

A Najeriya, akwai ƙabilu daban-daban masu tarin yawa waɗanda suka bambanta ta fuskoki da dama da suka haɗa da harshe, al’ada, gurin zama da kuma addini da sauransu. Ya zuwa yanzu, akwai ƙabilu da aka san da zamansu har guda ɗari huɗu da biyu da Rumbun Ilimi ya tattara kamar yadda yake wallafe a wannan shafin. Kowace Ƙabila an rubuta jaha ko kuma jahohin da ake iya samun ta a ciki. Muna fatan ci gaba da sabunta wannan shafi a duk lokacin da dama ta samu.

Jerin Sunayen Ƙabilun Najeriya da Jahohin da Ake Samun Su

 1. Abayon, ana samun su a Jahar Cross River.
 2. Abua (Odual), ana samun su a Jahar Rivers.
 3. Achipa (Achipawa), ana samun su a Jahar Kebbi.
 4. Adim, Jahar ana samun su a Jahar Cross River.
 5. Adun, ana samun su a Jahar Cross River.
 6. Afenmai, ana samun su a Jahar Edo,
 7. Affade, ana samun su a Jahar Yobe.
 8. Afikpo, ana samun su a Jahar Ebonyi.
 9. Afizere, ana samun su a Jahar Plateau.
 10.  Afo, ana samun su a Jahar Plateau.
 11.  Agatu, ana samun su a Jahar Nassarawa.
 12.  Agbo, ana samun su a Jahar Cross River.
 13.  Aha, ana samun su a Jahar Niger.
 14.  Akaju-Ndem (Akajuk), ana samun su a Jahar Cross River.
 15.  Akoko, ana samun su a Jahohin Edo da Ogun.
 16.  Akweya-Yachi, ana samun su a Jahar Benue.
 17.  Akyekuru, ana samun su a Jahar Nassarawa.
 18.  Alago, ana samun su a Jahohin Nassarawa da Plateau.
 19.  Amo, ana samun su a Jahar Plateau.
 20.  Anaguta, ana samun su aJahar Plateau.
 21.  Anang, ana samun su a Jahar Akwa Ibom.
 22.  Adoni, ana samun su Jahohin Akwa Ibom da Rivers.
 23.  Aho (Afo), ana samun su a Jahohin Benue da Nassarawa.
 24.  Angas (Angas), ana samun su a Jahohin Bauchi, Jigawa da Plateau.
 25.  Ankwei (Goemai), ana samun su a Jahohin Nassarawa da Plateau.
 26.  Anyima, ana samun su a Jahar Cross River.
 27.  Anyishi, ana samun su a Jahar Benue.
 28.  Arochukwu (Abiriba), ana samun su a Jahar Abia.
 29.  Attakar (Ataka), ana samun su a Jahar Kaduna.
 30.  Ashe (Koro-Ala), ana samun su a Jahar Plateau.
 31.  Auyoka (Auyakawa), ana samun su a Jahar Jigawa.
 32.  Awori, ana samun su a Jahohin Legas da Ogun.
 33.  Ayu, ana samun su a Jahar Kaduna.
 34.  Ɓachama (Ɓashama/Ɓacama), ana samun su a Jahar Adamawa.
 35.  Baban (Babar), ana samun su a Jahar Adamawa.
 36.  Bachere, ana samun su a Jahar Cross River.
 37.  Bakulung, ana samun su a Jahar Taraba.
 38.  Bada, ana samun su a Jahar Plateau.
 39.  Bade, ana samun su a Jahar Yobe.
 40.  Bahumono, ana samun su a Jahar Cross River.
 41.  Bakulung, ana samun su a Jahar Taraba.
 42.  Balankuk, ana samun su a Jahar Plateau.
 43.  Bli, ana samun su a Jahar Taraba.
 44.  Bambora (Bambarawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 45.  Bambuko ana samun su a Jahar Taraba.
 46.  Banda (Bandawa), ana samun su a Jahar Taraba.
 47.  Banka (Bankawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 48.  Banso (Panso), ana samun su a Jahar Adamawa.
 49.  Banu, ana samun su a Jahar Adamawa.
 50.  Bara (Barawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 51.  Barke, ana samun su a Jahar Bauchi.
 52.  Baruba (Barba), ana samun su a Jahar Niger.
 53.  Bashiri, ana samun su a Jahar Plateau.
 54.  Bassa-Nge, ana samun su a Jahohin Kaduna, Kogi, Niger da Plateau.
 55.  Bassa-Komo, ana samun su a Jahar Kogi.
 56.  Batta, ana samun su a Jahar Adamawa.
 57.  Baushi, ana samun su a Jahar Niger.
 58.  Baya, ana samun su a Jahar Adamawa.
 59.  Bakwara, ana samun su a Jahar Cross River.
 60.  Bele (Buli/Belewa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 61.  Betso (Bete), ana samun su a Jahar Taraba.
 62.  Biki, ana samun su a Jahar Cross River.
 63.  Bilei, ana samun su a Jahar Adamawa.
 64.  Belle, ana samun su a Jahar Adamawa.
 65.  Bina (Binawa), ana samun su a Jahar Kaduna.
 66.  Bini, ana samun su a Jahar Edo.
 67.  Birm, ana samun su a Jahar Plateau.
 68.  Bobua, ana samun su a Jahar Taraba.
 69.  Boghom, ana samun su a Jahar Plateau.
 70.  Boki (Nki), ana samun su a Jahar Cross River.
 71.  Bkkos, ana samun su a Jahar Plateau.
 72.  Boko (Bussawa/Bargawa), ana samun su a Jahar Niger.
 73.  Bole (Bolawa), ana samun su a Jahohin Bauchi da Yobe.
 74.  Bollere, ana samun su a Jahar Adamawa.
 75.  Boma (Bomawa/Burmano), ana samun su a Jahar Bauchi.
 76.  Bomboro, ana samun su a Jahar Bauchi.
 77.  Buduma, ana samun su a Jahohin Borono da Niger.
 78.  Buji, ana samun su a Jahar Plateau.
 79.  Buli, ana samun su a Jahar Bauchi.
 80.  Bunu, ana samun su a Jahar Kogi.
 81.  Bura, ana samun su a Jahar Adamawa.
 82.  Burak, ana samun su a Jahar Bauchi.
 83.  Burma (Burmawa), ana samun su a Jahar Plateau.
 84.  Buru, ana samun su a Jahar Yobe.
 85.  Buta (Butawa), ana samun su a Jahohin Bauchi da Gombe.
 86.  Bwal, ana samun su a Jahar Plateau.
 87.  Bwatite, ana samun su a Jahar Adamawa.
 88.  Bwazza, ana samun su a Jahar Adamawa.
 89.  Challa, ana samun su a Jahar Plateau.
 90.  Chama (Chamawa Fitilai), ana samun su a Jahar Bauchi.
 91.  Chamba, ana samun su a Jahar Taraba.
 92.  Chamo, ana samun su a Jahar Bauchi.
 93.  Chibok (Chibbak), ana samun su a Jahar Yobe.
 94.  Chinine, ana samun su a Jahar Borno.
 95.  Chip, ana samun su a Jahar Plateau.
 96.  Chokobo, ana samun su a Jahar Plateau.
 97.  Chukkoi, ana samun su a Jahar Taraba.
 98.  Daba, ana samun su a Jahar Adamawa.
 99.  Dadiya, ana samun su a Jahar Bauchi.
 100.  Daka, ana samun su a Jahar Adamawa.
 101.  Dakarkari, ana samun su a Jahohin Kebbi da Niger.
 102.  Danda (Dandawa), ana samun su a Jahar Kebbi.
 103.  Dangsa, ana samun su a Jahar Taraba.
 104.  Daza (Dere/Derewa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 105.  Degema, ana samun su a Jahar Rivers.
 106.  Deno (Denawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 107.  Dghwede, ana samun su a Jahar Borno.
 108.  Diba, ana samun su a Jahar Borno.
 109.  Doemak (Dumuk), ana samun su a Jahar Plateau.
 110.  Duguri, ana samun su a Jahar Bauchi.
 111.  Duka (Dukawa), ana samun su a Jahar Kebbi.
 112.  Duma (Dumawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 113.  Ebana (Ebani), ana samun su a Jahar Rivers.
 114.  Ebirra (Igbira, Ibira), ana samun su a Jahohin Edo, Kogi, da Ondo.
 115. Ebu, ana samun su a Jahohin Edo da Kogi.
 116. Efik, ana samun su a Jahar Cross River.
 117. Egbema, ana samun su a Jahar Cross River.
 118. Egede (Iggede), ana samun su a Jahar Beneu.
 119. Eggon, ana samun su a Jahohin Nassarawa da Plateau.
 120. Egun (Gu), ana samun su a Jahohin Lagos da Ogun.
 121. Ejaghan, ana samun su a Jahar Cross River.
 122. Ekajuk, ana samun su a Jahar Cross River.
 123. Eket, ana samun su a Jahar Akwa Ibom.
 124. Ekoi, ana samun su a Jahar Cross River.
 125. Engenni (Ngene), ana samun su a Jahar Rivers.
 126. Epie, ana samun su a Jahar Rivers.
 127. Esan (Ihsan), ana samun su a Jahar Edo.
 128. Etche, ana samun su a Jahar Rivers.
 129. Etolu (Etilo), ana samun su a Jahar Beneu.
 130. Etsako, ana samun su a Jahar Benin.
 131. Etung, ana samun su a Jahar Cross River.
 132. Etuno, ana samun su a Jahar Edo.
 133. Ette, ana samun su a Jahar Engu.
 134. Falli, ana samun su a Jahar Adamawa.
 135. Fulani (Fulɓe), ana samun su a Jahohin Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Jigawa, Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi, Niger, Sakkwato, Taraba, Yobe da sauransu.
 136. Fyam (Fyem), ana samun su a Jahar Plateau.
 137. Fyer (Fer), ana samun su a Jahar Plateau.
 138. Ga’anda, ana samun su a Jahar Adamawa.
 139. Gade, ana samun su a Jahar Niger.
 140. Galambi, ana samun su a Jahar Bauchi.
 141. Gamergu-Mulgwa, ana samun su a Jahar Borno.
 142. Ganawuri, ana samun su a Jahar Plateau.
 143. Ganshe, ana samun su a Jahar Plateau.
 144. Gavako, ana samun su a Jahar Plateau.
 145. Garkawa, ana samun su a Jahar Plateau.
 146. Gbedde, ana samun su a Jahar Kogi.
 147. Gengle, ana samun su a Jahar Taraba.
 148. Geji, ana samun su a Jahar Bauchi.
 149. Gera (Gere/Gerawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 150. Geruma (Gerumawa) ana samun su a Jahohin Bauchi da Plateau.
 151. Ginwak, ana samun su a Jahar Bauchi.
 152. Gira, ana samun su a Jahar Adamawa.
 153. Gizigz, ana samun su a Jahar Adamawa.
 154. Goemei, ana samun su a Jahar Palateau.
 155. Gokana (Kana), ana samun su a Jahar Rivers.
 156. Gombi, ana samun su a Jahar Adamawa.
 157. Gomum (Gmum), ana samun su a Jahar Taraba.
 158. Gonla, ana samun su a Jahar Taraba.
 159. Gubi (Gubawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 160. Gude, ana samun su a Jahar Adamawa.
 161. Gudu, ana samun su a Jahar Adamawa.
 162. Gunushir, ana samun su a Jahar Plateau.
 163. Gure, ana samun su a Jahar Kaduna.
 164. Gurmana, ana samun su a Jahar Niger.
 165. Guruntum, ana samun su a Jahar Bauchi.
 166. Gusu, ana samun su a Jahar Plateau.
 167. Gwa (Gurawa), ana samun su a Jahar Adamawa.
 168. Gwamba, ana samun su a Jahar Adamawa.
 169. Gwandara, ana samun su a Jahohin Kaduna, Nassarawa, Niger da Plateau.
 170. Gwari (Gbari/Bagi/Gwari/Gwarawa), ana samun su a Jahohin Kaduna, Nassarawa, Niger da Plateau.
 171. Gwom, ana samun su a Jahar Traba.
 172. Gwoza (Waha), ana samun su a Jahar Borno.
 173. Gyem, ana samun su a Jahar Bauchi.
 174. Hausa, ana samun su a Jahohin Adamawa, Bauchi, Borno, Jigawa, Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi, Niger, Taraba, Sakkwato, Zamfara, da sauran su.
 175. Higi (Higgi), ana samun su a Jahohin Borno da Adamawa.
 176. Holma, ana samun su a Jahar Adamawa.
 177. Hona, ana samun su a Jahar Adamawa.
 178. Hone, ana samun su a Jahar Gombe.
 179. Ibeno, ana samun su a Jahar Akwa Ibom.
 180. Ibibio, ana samun su a Jahar Akwa Ibom.
 181. Idoma, ana samun su a Jahar Benue.
 182. Ichen, ana samun su a Jahar Adamawa.
 183. Idomo, ana samun su a Jahohin Benue da Taraba.
 184. Igala, ana samun su a Jahohin Benue, Enugu da Kogi.
 185. Igbo (Inyamuri), ana samun su a Jahohin Abia, Anambra, Benue, Delta, Ebonyi, Enugu, Imo da Rivers.
 186. Ijumu, ana samun su a Jahar Kogi.
 187. Ikom, ana samun su a Jahar Cross River.
 188. Irigwe, ana samun su a Jahar Plateau.
 189. Isoko, ana samun su a Jahar Delta.
 190. Isekiri (Itsekiri), Delta.
 191. Iyala (Iyalla), ana samun su a Jahohin Benue da Cross River.
 192. Izon, ana samun su a Jahohin Bayelsa, Delta, Ondo da Rivers.
 193. Jaba, ana samun su a Jahar Kaduna.
 194. Jahun (Jahunawa), ana samun su a Jahar Taraba.
 195. Jaku, ana samun su a Jahar Bauchi.
 196. Jessi, ana samun su a Jahar Taraba.
 197. Jara (Jar/Jarawa/Jarawan Dutse), ana samun su a Jahar Bauchi.
 198. Jere (Jere/Jera/Jerawa), ana samun su a Jahohin Bauchi da Plateau.
 199. Jero, ana samun su a Jahar Taraba.
 200. Jhar, ana samun su a Jahar Plateau.
 201. Jibu (Jibawa), ana samun su a Jahohin Adamawa da Sakkwato.
 202. Jidda- Abu, ana samun su a Jahar Adamawa.
 203. Jimbin (Jimbinawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 204. Jirai, ana samun su a Jahar Adamawa.
 205. Jongo (Jenjo), ana samun su a Jahar Taraba.
 206. Jukun, ana samun su a Jahohin Abia, Adamawa, Bauchi, Benue, Gombe, Nassarawa, Taraba, Plateau da sauransu.
 207. Kaba (Kabawa), ana samun su a Jahar Taraba.
 208. Kadawa, ana samun su a Jahar Taraba.
 209. Kafanchan, ana samun su a Jahar Kaduna.
 210. Kagoro, ana samun su a Jahar Kaduna.
 211. Kaje (Kache), ana samun su a Jahar Kaduna.
 212. Kajuru (Kajurawa), ana samun su a Jahar Kaduna.
 213. Kaka, ana samun su a Jahar Adamawa.
 214. Kakanda, ana samun su a Jahohin Kogi da Niger.
 215. Kamaku (Kamukwa), ana samun su a Jahohin Kaduna, Kebbi da Niger.
 216. Kambari, ana samun su a Jahohin Kebbi da Niger.
 217. Kambu, ana samun su a Jahar Adamawa.
 218. Kamo, ana samun su a Jahar Bauchi.
 219. Kanakuru (Dere), ana samun su a Jahohin Adamawa da Borno.
 220. Kanembu, ana samun su a Jahar Borno.
 221. Kanikon, ana samun su a Jahar Kaduna.
 222. Kantana, ana samun su a Jahar Plateau.
 223. Kantana, ana samun su a Jahar Plateau.
 224. Kanuri, ana samun su a Jahohin Kaduna, Adamawa, Borno, Kano, Niger, Jigawa, Plateau, Taraba da Yobe.
 225. Kakere (Karaikarai), ana samun su a Jahohin Bauchi da Yobe.
 226. Karinjo, ana samun su a Jahar Taraba.
 227. Kariya, ana samun su a Jahar Bauchi.
 228. Katab (Kataf/Kafawa), ana samun su a Jahar Kaduna.
 229. Kenem (Koenoem), ana samun su a Jahar Plateau.
 230. Kenton, ana samun su a Jahar Taraba.
 231. Kiballo (Kiwollo), ana samun su a Jahar Kaduna.
 232. Kilba, ana samun su a Jahar Adamawa.
 233. Kirfi (Kirfawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 234. Koma, ana samun su a Jahar Taraba.
 235. Kona, ana samun su a Jahar Taraba.
 236. Koro (Kwaro), ana samun su a Jahohin Kaduna da Niger.
 237. Koro (Migili/Nene), ana samun su a Jahohin Nassarawa da Niger.
 238. Kpanzon, ana samun su a Jahar Taraba.
 239. Kubi (Kubawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 240. Kudachano (Kudawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 241. Kugama, ana samun su a Jahar Taraba.
 242. Kulere (Kalere), ana samun su a Jahar Plateau.
 243. Kunini, ana samun su a Jahar Taraba.
 244. Kurama, ana samun su a Jahohin Jigawa, Kaduna, Niger da Plateau.
 245. Kurdul ana samun su a Jahar Adamawa.
 246. Kushi, ana samun su a Jahar Bauchi.
 247. Kuteb, ana samun su a Jahar Taraba.
 248. Kutin, ana samun su a Jahar Taraba.
 249. Kwalla, ana samun su a Jahohin Nassarawa da Plateau.
 250. Kwami (Kwom), ana samun su a Jahar Bauchi.
 251. Kwanchi, ana samun su a Jahar Taraba.
 252. Kwanka (Kwamkwa), ana samun su a Jahohin Bauchi da Plateau.
 253. Kwaro, ana samun su a Jahar Plateau.
 254. Kwato, ana samun su a Jahar Plateau.
 255. Kyenga (Kengawa), ana samun su a Jahar Sakkwato.
 256. Laaru (Larawa) Niger.
 257. Lakka, ana samun su a Jahar Adamawa.
 258. Lala, ana samun su a Jahar Adamawa.
 259. Lama, ana samun su a Jahar Adamawa.
 260. Lamja, ana samun su a Jahar Taraba.
 261. Lau, ana samun su a Jahar Taraba.
 262. Libbo, ana samun su a Jahar Adamawa.
 263. Limono, ana samun su a Jahohin Bauchi da Plateau.
 264. Loo, ana samun su a Jahar Taraba.
 265. Lopa (Lupa/Lapawa), ana samun su a Jahar Nassarawa.
 266. Longuda (Lungudu), ana samun su a Jahohin Adamawa da Bauchi.
 267. Mabo, ana samun su a Jahar Plateau.
 268. Mada, ana samun su a Jahohin Kaduna, Nassarawa da Plateau.
 269. Mama, ana samun su a Jahar Plateau.
 270. Mambilla, ana samun su a Jahar Adamawa.
 271. Manchok, ana samun su a Jahar Kaduna.
 272. Mandara (Wandala), ana samun su a Jahar Borno.
 273. Manga (Mangawa) ana samun su a Jahar Yobe.
 274. Margi (Marghi), ana samun su a Jahohin Adamawa da Borno.
 275. Matakam, ana samun su a Jahar Adamawa.
 276. Mbembe, ana samun su a Jahohin Cross River da Enugu.
 277. Mbol, ana samun su a Jahar Adamawa.
 278. Mubube, ana samun su a Jahar Cross River.
 279. Mbula, ana samun su a Jahar Adamawa.
 280. Mbum, ana samun su a Jahar Taraba
 281. Memyang (Meryan), ana samun su a Jahar Plateau.
 282. Miango, ana samun su a Jahar Plateau.
 283. Miligili (Migili), ana samun su a Jahar Plateau.
 284. Miya (Miyawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 285. Mobber, ana samun su a Jahar Borno.
 286. Montol, ana samun su a Jahar Plateau.
 287. Moruwa (Moro’a, Morwa), ana samun su a Jahar Kaduna.
 288. Muchaila, ana samun su a Jahar Adamawa.
 289. Mumuye, ana samun su a Jahar Taraba.
 290. Mundang, ana samun su a Jahar Adamawa.
 291. Munga (Mupang), Plateau.
 292. Mushere, ana samun su a Jahar Plateau.
 293. Mwahavul (Mwaghavul), ana samun su a Jahar Plateau.
 294. Namu, ana samun su a Jahar Plateau.
 295. Ndoro, ana samun su a Jahohin Plateau da Taraba.
 296. Nenzim, ana samun su a Jahar Kaduna.
 297. Ngamo, ana samun su a Jahohin Bauchi da Yobe.
 298. Ngizim, ana samun su a Jahar Yobe.
 299. Ngweshe (Ndhang/Ngoshe-Ndhang), ana samun su a Jahohin Adamawa da Borno.
 300. Ningi (Ningawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 301. Ninzam (Ninzo), ana samun su a Jahohin Kaduna da Plateau.
 302. Njayi, ana samun su a Jahar Adamawa.
 303. Nkim, ana samun su a Jahar Cross River.
 304. Nkum, ana samun su a Jahar Cross River.
 305. Nokere (Nakere), ana samun su a Jahar Plateau.
 306. Nunku, ana samun su a Jahohin Kaduna da Plateau.
 307. Nupe (Nufawa), ana samun su a Jahohin Kwara, Kogi da Niger.
 308. Nyandang, ana samun su a Jahar Taraba.
 309. Ododop, ana samun su a Jahar Cross River.
 310. Ogori, ana samun su a Jahar Kwara.
 311. Oguri, ana samun su a Jahar Kogi.
 312. Okobo (Okkobor), ana samun su a Jahar Akwa lbom.
 313. Okpamheri, ana samun su a Jahar Edo.
 314. Olulumo, ana samun su a Jahar Cross River.
 315. Oron, ana samun su a Jahar Akwa lbom.
 316. Owan, ana samun su a Jahar Edo.
 317. Owe, ana samun su a Jahar Kwara.
 318. Oworo, ana samun su a Jahar Kwara.
 319. Pa’a (Pa’awa, Afawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 320. Panda, ana samun su a Jahar Gombe.
 321. Pai, ana samun su a Jahar Plateau.
 322. Panyam, ana samun su a Jahar Taraba.
 323. Pero, ana samun su a Jahar Bauchi.
 324. Pire, ana samun su a Jahar Adamawa.
 325. Pkanzom, ana samun su a Jahar Taraba.
 326. Poll, ana samun su a Jahar Taraba.
 327. Polchi Haƙe, ana samun su a Jahar Bauchi.
 328. Pongo (Pongu), ana samun su a Jahar Niger.
 329. Potopo, ana samun su a Jahar Taraba.
 330. Pyapun (Piapung), ana samun su a Jahar Plateau.
 331. Ƙua, ana samun su a Jahar Cross River.
 332. Rebina (Rebinawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 333. Reshe, ana samun su a Jahohin Kebbi da Niger.
 334. Rindire (Rendre), ana samun su a Jahohin Nassarawa da Plateau.
 335. Rishuwa, ana samun su a Jahar Kaduna.
 336. Ron, ana samun su a Jahar Plateau.
 337. Rubu, ana samun su a Jahar Niger.
 338. Rukuba, ana samun su a Jahar Plateau.
 339. Rumada, ana samun su a Jahar Kaduna.
 340. Rumaya, ana samun su a Jahar Kaduna.
 341. Sakbe, ana samun su a Jahar Taraba.
 342. Sanga, ana samun su a Jahar Bauchi.
 343. Sate, ana samun su a Jahar Taraba.
 344. Saya (Sayawa/Za’ar), ana samun su a Jahar Bauchi.
 345. Segidi (Sigidawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 346. Shanga (Shangawa), ana samun su a Jahar Sokoto.
 347. Shangawa (Shangau), ana samun su a Jahar Plateau.
 348. Shan-Shan, ana samun su a Jahar Plateau.
 349. Shira (Shirawa), ana samun su a Jahar Kano.
 350. Shomo, ana samun su a Jahar Taraba.
 351. Shuwa (Shuwa-arab), ana samun su a Jahohin Adamawa da Borno.
 352. Sikdi, ana samun su a Jahar Plateau.
 353. Siri (Sirawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 354. Srubu (Surubu), ana samun su a Jahar Kaduna.
 355. Sukur, ana samun su a Jahar Adamawa.
 356. Sura, ana samun su a Jahar Plateau.
 357. Tangale, ana samun su a Jahohin Bauchi da Gombe.
 358. Tarok, ana samun su a Jahohin Plateau da Taraba.
 359. Teme, ana samun su a Jahar Adamawa.
 360. Tera (Terawa), ana samun su a Jahohin Bauchi, Borno da Gombe.
 361. Teshena (Teshenawa), ana samun su a Jahar Kano.
 362. Tigon, ana samun su a Jahar Adamawa.
 363. Tikar, ana samun su a Jahar Taraba.
 364. Tiƙ, ana samun su a Jahohin Benue, Plateau, Taraba da Nasarawa.
 365. Tula, ana samun su a Jahar Bauchi.
 366. Tur, ana samun su a Jahar Adamawa.
 367. Ufia, ana samun su a Jahar Benue.
 368. Ukelle, ana samun su a Jahar Cross River.
 369. Ukwani (Kwale), ana samun su a Jahar Delta.
 370. Uncinda, ana samun su a Jahohin Kaduna, Kebbi, Niger da Sokoto.
 371. Uneme (Ineme), ana samun su a Jahar Edo.
 372. Ura (Ula), ana samun su a Jahar Niger.
 373. Urhobo, ana samun su a Jahar Delta.
 374. Utonkong, ana samun su a Jahar Benue.
 375. Uyanga, ana samun su a Jahar Cross River.
 376. Ƙemgo, ana samun su a Jahar Adamawa.
 377. Ƙerre, ana samun su a Jahar Adamawa.
 378. Ƙommi, ana samun su a Jahar Taraba.
 379. Wagga, ana samun su a Jahar Adamawa.
 380. Waja, ana samun su a Jahar Bauchi.
 381. Waka, ana samun su a Jahar Taraba.
 382. Warja (Warja), ana samun su a Jahar Jigawa.
 383. Warji (Warjawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 384. Wula, ana samun su a Jahar Adamawa.
 385. Wurbo, ana samun su a Jahohin Adamawa da Taraba.
 386. Wurkun, ana samun su a Jahar Taraba.
 387. Yache, ana samun su a Jahar Cross River.
 388. Yagba, ana samun su a Jahar Kwara.
 389. Yakurr (Yako), ana samun su a Jahar Cross River.
 390. Yalla, ana samun su a Jahar Benue.
 391. Yandang, ana samun su a Jahar Taraba.
 392. Yergan (Yergum), ana samun su a Jahar Plateau.
 393. Yoruba, ana samun su a Jahohin Kwara, Lagos, Ogun, Ondo, Oyo, Osun, Ekiti, da kuma Kogi.
 394. Yott, ana samun su a Jahar Taraba.
 395. Yumu, ana samun su a Jahar Niger.
 396. Yungur, ana samun su a Jahar Adamawa.
 397. Yuom, ana samun su a Jahar Plateau.
 398. Zabara, ana samun su a Jahar Niger.
 399. Zaranda, ana samun su a Jahar Bauchi.
 400. Zarma (Zarmawa), ana samun su a Jahar Kebbi.
 401. Zayam (Zeam), ana samun su a Jahar Bauchi.
 402. Zul (Zulawa), ana samun su a Jahar Bauchi.
 403. Zuru, ana samun su a Jahar Kebbi.

Manazarta


Adamu D. A. (2016). Shekarau Angyu Masa-Ibi, An Autobiography of the 24th Aku-Uka as Told to Ɗanjuma Adamu. Able Production.

Ajaegbu H.I., ST. Matthew-Daniel B.J., and Uya O.E. (2000). Nigeria A people United, A Feature Assured Volume 1, A Compendium, Millenium Edition. Gabumo Publishing Company Limited, Nigeria.

Mohammed A. R. (2014). History of the Spread of Islam in the Niger-Benue Confluence Area: Igalaland, Ebiraland and Lokoja C.1900-1960. Ibadan University Press, Ibadan, Oyo State, Nigeria.

Shehu A. Y. (2018). Out of the Mountain a Dynasty is Born, A Biography of His Royal Highness, Alhaji Shehu Suleiman, The Pankwal Boghom. Yaliam Press.Koma Babban Shafin Tarihi
Babban Shafin Nijeriya

Tarihin Najeriya


Alamomi da Tambari

Shugabannin Ƙasa


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub