Sakkwato Ƙofar Ɗunɗaye

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sakkwato Ƙofar ƊunɗayeƘofar Ɗunɗaye

Ɗunɗaye gari ne a cikin jahar Sokoto. Kasancewar wannan ƙofa ita ce mafita da kuma mashiga zuwa da kuma komowa daga wannan gari na Ɗunɗaye, sai ake kiran wannan ƙofa da wannan suna.

Manazarta:


Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council Sokoto. Sokoto-Najeriya.

Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub