Sakkwato Ƙofar Aliyu Jeɗo

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sakkwato Ƙofar Aliyu JeɗoƘofar Aliyu Jeɗo

Shi Aliyu Jeɗo shi ne sarkin yaƙin Shehu Usmanu. Bukhari (1954), ya ce, yana kyautata zaton saboda zamowar gidan Malam Aliyu Jeɗo kusa da wannan ƙofa shi ya saka ake kiranta da wannan suna. Ya kuma ƙara da cewa, Allah ne masani.

Manazarta:


Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council Sokoto. Sokoto-Najeriya.

Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub