Sakkwato Ƙofar Kaɗe

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sakkwato Ƙofar KaɗeƘofar Kaɗe

Bishiyar kaɗe, wacce wasu su ke kira da kaɗanya, ita ce ta yawaita a wannan guri. Saboda haka aka riƙa kiran wannan ƙofa da sunan wannan bishiya.

Manazarta:


Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council Sokoto. Sokoto-Najeriya.

Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub