Sakkwato Ƙofar Marke

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sakkwato Ƙofar Marke



Ƙofar Marke

Daga sunan bishiyar marke aka samo sunan wannan ƙofa. Kusan dukkan ƙasar Hausa da wannan sunan ake kiran wannan bishiyar.

Manazarta:


Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council Sokoto. Sokoto-Najeriya.

Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub