Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sakkwato Ƙofar TaramniyaƘofar Taramniya

Taramiya ma bishiya ce, wasu kuma suna kiranta da Tarauniya. A wannan guri kuma wannan bishiya ita ce ta yi kaka-gida, saboda haka sai aka laƙƙabawa wannan ƙofa wannan suna.

Manazarta:


Idris M. B. (2013). From Maratta to Sokoto. Sultanate Council Sokoto. Sokoto-Najeriya.

Bukhari J. (1954). Nubzatun Ƙasiiratun Ala Taariikhi Sakkwato (Rubutun Hannu cikin Harshen Larabci).


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub