Shafin Farko

Kukuna Ɗan Alhaji 1651 – 1652 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Muhammadu Kukuma shi ne sarki na talatin da biyu a jerin sarakunan Kano. Shekararsa ɗaya a kan karagar mulkin Kano. Madawakinsa ne ya tuɓe ya naɗa na shaƙiƙiyarsa Fatsumatu. Ana ce da ɗan nata Soyaƙi. Sarki Kukuna ya bar Kano ya koma Zazzau bayan an tuɓe shi.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.