Shafin Farko

Muhammadu Kumbari Ɗan Sharif 1731 – 1156 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Kumbari shi ne sarki na talatin da takwas. Sarkin ne mai yawan kayuta sannan kuma ga fushi. Sarki ne mai son fadawansa kuma mai ƙin talakawa. A zamaninsa kuɗin harajin kasuwa ya yi yawa ha kasuwar ta yi kusa mutuwa. Sannan shi ne sarkin da sakawa mutane jiziya.

A zamanin sarki Muhammadu aka yi yaƙi tsakanin Kano da Gobir, Gobir ta yi galaba a kan Kano. Sannan kuma a zamaninsa ne sarkin Borno Mai Ali ya zo Kano ya sauka a Fagged a nufin yaƙi. Amma dai bai yi yaƙin bay a koma gida.  Sarki Kumbari ya yi sarautar Kano ta tsawon shekara goma sha uku kafin ya mutu.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.