Ƙofar Gadon Ƙaya 1619M
Gabatarwa
Tsohuwar Ƙofar Gadon Ƙaya
Sabuwar Ƙofa Gadon Ƙaya
Ita ma wanna ƙofa Sarki Muhammadu Nazaki ne ya gina ta. Sunanta ya samo asali ne daga sunan wanda aka gina ƙofar a gonarsa. Akwai wani mutum manomi mai suna malam Isma’il, shi ne ya ke da gona a daidai gurin da aka gina wannan ƙofa ta Gadon Ƙaya. To mutane suna yi masa kirari da “Arziƙi gadon ƙaya” shi kuma yana amsawa da “Idan ka haushi sai ya soke ka”. Saboda haka aka saka wa wannan ƙofa wannan suna dan a riƙa tunawa da shi (Gwangwazo, 2003). Sannan kuma, Ƙwalli (1997), ya ce ta wannan ƙofa Turawa suka shigo Kano.
Manazarta:
Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.
Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.
Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Sarakunan Kano 1805 -2003. Gwangwazo M.A. (2003). Kano Garin Albarka (B), Kudu da Arewa.
Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Kano Kafin Jihadi, Wangarawa sun iso Kano, Littafi na Biyu.
Gwangwazo M.A. (2003). Gani ya Kori Ji, Kano da ƙofofinta Fiye da Shekaru 800. Abba Press Nigeria Limited. Aminu Kano Way, Goron Dutse by Prison Junction. Kano-Nigeria.
Ƙofofin Kano
- Ginin Ƙofofi
- Ƙofar Kudu
- Kansakali
- Waika
- Dawanau
- Lunkui/Ruwa
- Mazugal
- Wambai
- Hanga
- Gyarta-Wasa
- Kawaye
- Kawankari
- Barbushe
- Kadaɓa
- Shinkafa
- Ɓulɓula
- Mata
- Ɗan'agundi
- Nassarawa
- Na'isa
- Gadon Ƙaya
- Dukawuya
- Kabuga
- Famfo
- Alasan
- Rumfa
Kasuwanni
Sarakunan Haɓe
- Barbushe
- Bagauda
- Warisi
- Gijimasu
- Nawata da Gawata
- Yusa
- Naguji
- Guguwa
- Shekarau
- Tsamiya
- Usmanu
- Ali Yaji
- Bugayya
- Kanajeji
- Umaru
- Dawuda
- Barja
- Dakauta
- Atuma
- Yakubu
- Rumfa
- Abdullahi
- Kisoke
- Yakufu
- Abasama
- Kaɗo
- Shahiri
- Zaki
- Nazaki
- Kutumbi
- Alhaji
- Shekarau
- Kukuna
- Soyaƙi
- Kukuna
- Bawa
- Daɗi
- Sherif
- Kumbari
- Kabi
- Yaji
- Zaki
- Dawuda
- Alwali