Kofar Gyarta-Wasa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙofar Gyarta-Wasa 1118Miladiyya


Gabatarwa

Wannan Ƙofa ta Gyarta-wasa yanzu babu ita. An yi ta a zamanin baya, a kusa da gidan marigayi Galadiman Kano Alhaji Hamidu Bayero, Rimin Ƙira.

Bayan wannan suna na Gyarta-Wasa, kuma dai an kira ta da suna Ƙofar Tuji. Waɗannan sunaye; Gyarta-wasa da Tuji duka sunan mutum ɗaya ne, wanda shi kuma ɗa ne ga Hanga jikar Dala.

Manazarta:


Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Sarakunan Kano 1805 -2003. Gwangwazo M.A. (2003). Kano Garin Albarka (B), Kudu da Arewa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Kano Kafin Jihadi, Wangarawa sun iso Kano, Littafi na Biyu.

Gwangwazo M.A. (2003). Gani ya Kori Ji, Kano da ƙofofinta Fiye da Shekaru 800. Abba Press Nigeria Limited. Aminu Kano Way, Goron Dutse by Prison Junction. Kano-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub