Kofar Bulbula

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙofar Hanga 1118Midaliyya


Gabatarwa

Ita ma wannan ƙofa ta hanga yanzu babu ita. Sunan wannan ƙofa ya samo asali ne daga matar Adama kuma jika a wajen Dala, wato Hanga kenan. Sarki Gijimasu ne ya gina wannan ƙofa. Amma a ƙarƙashin kulawar ɗansa mai suna Yusa, wanda ya yiwa sarautar Makama da nufin ya riƙa taimaka masa kan ayyukan da suka shafi gine-gine. Sannan kuma yana rabawa sauran hakimai ayyuka.

Manazarta:


Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Sarakunan Kano 1805 -2003. Gwangwazo M.A. (2003). Kano Garin Albarka (B), Kudu da Arewa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Kano Kafin Jihadi, Wangarawa sun iso Kano, Littafi na Biyu.

Gwangwazo M.A. (2003). Gani ya Kori Ji, Kano da ƙofofinta Fiye da Shekaru 800. Abba Press Nigeria Limited. Aminu Kano Way, Goron Dutse by Prison Junction. Kano-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub