Kofar Kadaba

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙofar Kadaɓa 1125


Gabatarwa

Sarkin Kano Gijimasu ne ya gina wannan Ƙofa a cikin shekarar 1125 Miladiyya. An gina wannan Ƙofa a Arewa da Unuguwar Jar Ƙasa ta yazu. Sunan wannan Ƙofa ya samo asali ne daga sunan wata ‘yar Barbushe jikan Dala. Yanzu babu wannan Ƙofa.

Manazarta


Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Sarakunan Kano 1805 -2003. Gwangwazo M.A. (2003). Kano Garin Albarka (B), Kudu da Arewa.

Gwangwazo M.A. (2003). Tarihin Kano Kafin Jihadi, Wangarawa sun iso Kano, Littafi na Biyu.

Gwangwazo M.A. (2003). Gani ya Kori Ji, Kano da ƙofofinta Fiye da Shekaru 800. Abba Press Nigeria Limited. Aminu Kano Way, Goron Dutse by Prison Junction. Kano-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub