Shafin Farko

Nawata da Gawata


Gabatarwa

Bayan rasuwar sarki Gijimasu Ɗan Warisi, sai wasu tagwayen ‘ya’yansa Nawata da Gawata suka gaje shi. Suna da da wata bakwai a kan karagar mulki sai ɗaya daga cikinsu ya rasu ɗayan kuma ya ɗora inda shima bayan shekara ɗaya da wata biyar, shima ya rasu. Sun yi sarautar Kano ta tsawon shekaru biyu cur.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.