Shafin Farko

Dodon Koɗi


Dodon Koɗi, halitta ce daga cikin dangin ƙwari da suke rayuwa kusa da ruwa ko kuma guri mai dausayi. Suna rayuwa a lokacin damina. Da zarar ruwa ya ɗauke, ƙasa ta bushe, to sai kuma a neme su a rasa.


Mace da miji suna kiwo

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin