Shuri

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Shuri


Shuri, tarin ƙasa ce da ƙwari irin su tururuwa da dangoginsu suke samarwa idan suka daɗe a guri. AƘasar Hausaan camfa shuri da cewa matattarar iskokai ne. Saboda haka a zamanin da can baya, ba kowane mutum ne yake iya zuwa ko gindinsa ba ma ballatana ya cire shi.


Shuri

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub