Me ka ke nema?


Shafin Farko

Jahohin 50 Amurka da Manyan Biranensu

Gabatarwa

Jahohin Amurka hamsin da manyan biranensu.

 1. Alabama, babban birninta shi ne Montgomery.
 2. Alaska, babban birninta shi ne Juneau.
 3. Arizona, babban birninta shi ne Phoenix.
 4. Arkansas Little Rock.
 5. California, babban birninta shi ne Sacramento.
 6. Colorado, babban birninta shi ne Denver.
 7. Connecticut, babban birninta shi ne Hartford.
 8. Delaware, babban birninta shi ne Dover.
 9. Florida, babban birninta shi ne Tallahassee.
 10. Georgia, babban birninta shi ne Atlanta.
 11. Hawaii, babban birninta shi ne Honolulu.
 12. Idaho, babban birninta shi ne Boise.
 13. Illinois, babban birninta shi ne Springfield.
 14. Indiana, babban birninta shi ne Indianapolis.
 15. Iowa, babban birninta shi ne Des Moines.
 16. Kansas, babban birninta shi ne Topeka.
 17. Kentucky, babban birninta shi ne Frankfort.
 18. Louisiana, babban birninta shi ne Baton Rouge.
 19. Maine, babban birninta shi ne Augusta.
 20. Maryland, babban birninta shi neAnnapolis.
 21. Massachusetts, babban birninta shi ne Boston.
 22. Michigan, babban birninta shi ne Lansing.
 23. Minnesota, babban birninta shi ne Saint Paul.
 24. Mississippi, babban birninta shi ne Jackson.
 25. Missouri, babban birninta shi ne Jefferson City.

 26. Jahohin Amurka
  Hoto:English Club

 27. Montana, babban birninta shi ne Helena.
 28. Nebraska, babban birninta shi ne Lincoln.
 29. Nevada, babban birninta shi ne Carson City.
 30. New Hampshire, babban birninta shi ne Concord.
 31. New Jersey, babban birninta shi ne Trenton.
 32. New Mexico, babban birninta shi ne Santa Fe.
 33. New York, babban birninta shi ne Albany.
 34. North Carolina, babban birninta shi ne Raleigh.
 35. North Dakota, babban birninta shi ne Bismarck.
 36. Ohio, babban birninta shi ne Columbus.
 37. Oklahoma, babban birninta shi ne Oklahoma City.
 38. Oregon, babban birninta shi ne Salem.
 39. Pennsylvania, babban birninta shi ne Harrisburg.
 40. Rhode Island, babban birninta shi ne Providence.
 41. South Carolina, babban birninta shi ne Columbia.
 42. South Dakota, babban birninta shi ne Pierre.
 43. Tennessee, babban birninta shi ne Nashville.
 44. Texas, babban birninta shi ne Austin.
 45. Utah, babban birninta shi ne Salt Lake City.
 46. Vermont, babban birninta shi ne Montpelier.
 47. Virginia, babban birninta shi ne Richmond.
 48. Washington, babban birninta shi ne Olympia.
 49. West Virginia, babban birninta shi ne Charleston.
 50. Wisconsin, babban birninta shi ne Madison.
 51. Wyoming, babban birninta shi ne Cheyenne.

Manazarta

BBC News (2020). US States A-Z. An ciro a 2021, daga https://www.bbc.com/news/world/us_and_canada/states

Luebering J.E. (2020). List of State Capitals in the United States. Encyclopedia Britannica. An ciro a 2021, daga https://www.britannica.com/topic/list-of-state-capitals-in-the-United-States-2119210.

English Club (2021). Enumerated List of USA States. An ciro a 2021, daga https://www.englishclub.com/vocabulary/usa/states-enumerated.php

U.S. Embassy & Consulates in the United Kingdom (2017). States of the Union. An ciro a 2021, daga https://uk.usembassy.gov/states-of-the-union-states-of-the-u-s/Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub