Me ka ke nema?


Shafin Farko

Jahohin Asali 13Hatimin Amurka Hoto: The White House


Asalin jahohin Amurka guda 13 da shekarun da aka fara kafa garin da kuma shekarar samun jaha.

 1. Connecticut: An kafa ta a shekarar 1633, ta zama jaha a shekara 1788.
 2. Delaware: An kafa ta sherkarar 1631, ta zama jaha a shekara 1787.
 3. Georgia: An kafa ta sherkarar 1732, ta zama jaha a shekara 1788.
 4. Maryland: An kafa ta sherkarar 1634, ta zama jaha a shekara 1788.
 5. Massachusetts: An kafa ta sherkarar 1620, ta zama jaha a shekara 1788.
 6. New Hampshire: An kafa ta sherkarar 1623, ta zama jaha a shekara 1788.
 7. New Jersey: An kafa ta sherkarar 1660, ta zama jaha a shekara 1787.
 8. New York: An kafa ta sherkarar 1624, ta zama jaha a shekara 1788.
 9. North Carolina: An kafa ta sherkarar 1663, ta zama jaha a shekara 1789.
 10. Pennsylvania: An kafa ta sherkarar 1682, ta zama jaha a shekara 1787.
 11. Rhode Island: An kafa ta sherkarar 1636, ta zama jaha a shekara 1790.
 12. South Carolina: An kafa ta sherkarar 1670, ta zama jaha a shekara 1788.
 13. Virginia: An kafa ta sherkarar 1607, ta zama jaha a shekara 1788.


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub