Kayan Kidan Hausa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Kayan Kiɗan Hausa


Gabatarwa

A al’adance kuma a gargajiyance, Bahaushe yana da kayan kiɗa da yake samar da amo daban-daban da su, domin nishaɗantarwa da kuma zaburantarwa.

Wasu daga cikin kayan kiɗan busa su ake yi, wasu kuma a goga, wasu kuma a girgiza. Saboda haka sai ya zama an samu damar karkasa waɗannan kayan kiɗa na Bahaushe zuwa rukuni-rukuni bisa la’akari da yadda ake aiki da su. Akwai ajujuwan kayan kiɗan Bahaushe guda huɗu kamar haka:

Manazarta:


Gusau S.M. (2017). Kayan Kiɗan Hausa. Centuary Research and Publications, Kano – Nigeria.

Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A.A. da Alhassan B.S.Y. (2010). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandare Littafi na Biyu. University Press PLC, Ibadan – Nigeria.  

Tattaunawa da Umaru mai gurmi a garin Uke ta jahar Nassarawa a ranar Alhamis 14/3/2018.

Tattaunawa da Sarkin Kiɗan garin Alitini, Isma'ila Namarke, a garin Alitini, ƙaramar hukumar Warawa, a Jahar Kano, Najeriya. A ranar 17 ga watan 6, na shekarar 2017.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub