Kanku Ake Ji

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Muƙyaƙyata: Kanku Ake Ji


Wani mahaukaci ne ya faɗa wata rijiya mai yawan ruwa, yana isa ƙasan rijiyar sai ya yi zamansa a ciki. Can wani lokaci sai jama'a suka zo ɗiban ruwa suka taras da shi a ciki. Daga nan, sai suka yanke shawarar fitar da shi, sai suka miƙa masa igiya suka ce ya riƙe. Ɗagowa kan da zai yi, sai ya kalli jama'a ya ce: "Kanku ake ji, ni wanka na na ke yi".


Ana iya turo labari domin a wallafawa ta:
Was-af: 0803 964 8244 (+234803 964 8244)
Imel: rumbunilimi@gmail.com


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub