Sana'o'in Ƙasar Ibira

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sana'o'in Ƙasar Ibira


Gabatarwa

Manya-manyan sana’o’in ƙasar Ibira su ne noma da saƙa. Sai kuma ginin-tukunya, ƙira, da kuma rini. Sannan kuma suna da tsohuwar sana’ar farauta, kamun kifi, sassaƙa, saƙar tabarma, kiwo, da sauransu (Okene da Suberu, 2013; Kwekudee, 2014; Lukman, 2015; Jimba, 2012).

Manazarta:


Jimba M.M.M. (2012). Muslim of Kogi: A Survey. Nigeria Research Network (NRN), Oxford Department of International Deɓelopment, Queen Elizabeth House, University of Oxford.

Kwekudee (2014). Ebira People: The Most Outspoken, Talented and Hardworking People of Kogi State In Nigeria. An ciro a shekarar 2016, daga shafin: http://kwekudee-tripdownmemorylane.blogspot.com.ng/2014/03/ebira-people-most-outspoken-talented.html

Lukman I. (2015) Ebira. An ciro a shekarar 2016, daga shafin: http://docilepen.blogspot.com.ng/p/blog-page.html

Okene A.A. da Suberu O.A. (2013). The British Conquest of Ebiraland, North Central Nigeria 1886-1917: A Military Interpretation of Sources. Professor (History & International Studies) Nigerian Defence Academy Kaduna, Africa’s Top Military University PMB 2109, Kaduna – Nigeria. American International Journal of Contemporary Research Vol. 3 No. 6; June 2013.Masarautar Okene

Sarakuna Ƙasar Ibira

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub