Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sarakunan Ilorin


Gabatarwa

Tun farkon Kafuwar Masarautar Ilorin, tsatson gidan Shehu Alimi su ke sarautar wannan masarauta. Sai kuma sauran Jama'ar da ba a rasa ba. Daga wancan lokaci zuwa yau, sarakuna goma ne daidai suka mulki wannan masarauta, wanda kuma cikon na goma sha xaya shi ne yake kai har yau xin nan. Ga sunayensu kamar haka:

  1. Shehu Abdusalami wanda ya yi mulkinsa daga 1831 zuwa 1842.
  2. Shehu Shitta shi kuma daga shekarar 1842 zuwa 1860.
  3. Shehu Zubairu. Ya yi sarauta daga 1860 zuwa 1868.
  4. Shehu Aliyu. Ya yi sarauta daga 1868 zuwa 1891.
  5. Shehu Mamma. Ya yi sarauta daga 1891 zuwa 1896.
  6. Shehu Sulayman. Ya yi sarauta daga 1896 zuwa 1915.
  7. Shehu Bawa. Ya yi sarauta daga 1915 zuwa 1919.
  8. Shehu Abdulqadir. Ya yi sarauta daga 1919 zuwa 1959.
  9. Shehu Sulu Gambari. Ya yi sarauta daga 1959 zuwa 1992.
  10. Shehu Aliyu Abdulqadir. Ya yi sarauta daga 1992 zuwa 1995.
  11. Alhaji (Dr.) Ibrahim Sulu Gambari, CFR.

Manazarta:


Kalandar Shekara-Shekara ta Masarautar Ilorin. Bugun 2016.

Jimba A.S. (2008). Portraits of Royalty, An Illustrated Spotlight on the 11th Emir of Ilorin, Mai Martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari. The Queen Mother, Hajiya Aishat Bolanta Sulu-Gambari And the Emir's Senior CHiefs and Top Aides.



Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub