Gwamnonin Jahar Jigawa

Me ka ke nema?


Gwamnonin Jahar Jigawa



Taswirar Jahar Jigawa


Daga lokacin da aka ƙirƙir wannan Jaha ta Jigawa zuwa yau (2021), ta yi gwamnoni takwas ringis kamar yadda za a ga jerin sunayensu a nan ƙasa:

  1. Manjo Janar Olayinka Sule
  2. Barr. Ali Sa'adu
  3. Brigadier General Ibrahim Aliyu
  4. Colonel Rasheed Alade Shekoni
  5. Colonel Abubakar Zakariyya Maimalari
  6. Alhaji Ibrahim Saminu Turaki
  7. Alhaji Sule Lamiɗo
  8. Alhaji Mohammad Badaru Abubakar, mon, mni

Gwamnoni


Masarautu

  • Dutse
  • Gumel
  • Hadejia
  • Kazaure
  • Ringim

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub