Air Vice Mukhtar Muhammad

Me ka ke nema?


Shafin Farko


AVM Mukhtar


Gabatarwa

An haifi shi a garin Dutsen tsohuwar jahar Kano, wacce yanzu ta ke helikwatar mulkin Jahar Jigawa sannan kuma helikwatar masarautar Dutse.

Karatu

Ya yi karatu a ...

Aikin Soja

Wing Commodore Mukhtar Muhammad daga baya kuma "Air Vice Marshal", ya shiga aikin sojan saman Najeriya a shekarar 1962.

Bayan dukkan kwasa-kwasansa na soja, ya kuma samu digiri a fannin "Business Administration" daga jami’ar Aubun da ke Ƙasar Amurka.

Zamowarsa Gwamnan Kaduna

Kafin zamowarsa gwamnan Kaduna ya riƙe muƙamai da dama, daga ciki akwai "Federal Commissioner for Urban Development, Housing and Environment".

Ya bar aikin gwamnati yana da muƙamin "Air Vice Marshal" a soja, a ranar 12 ga watan Nuwamba na shekarar 1985.

Manazarta:


Kaduna State Ministry of Budget and Planning. (2016). Kaduna State in Perspective 6th Edition. Multimate Inv. Nig. Limited, Kinkino Road, Kaduna-Nigeria.

Kaduna State Ministry of Economic Planning. (2013). Kaduna State Government, State Development Plan, 2014-2018.

Haruna M. (Ba Rana). People and Politics, a (Brief) History of Kaduna: the city of crocodiles. An ciro a shekarar 2016, daga shafin: http://www.gamji.com/haruna/haruna251.htm

Wikipedia (2016). Kaduna State. An ciro a shekarar (2016), daga shafin: www.wikipedia.com

Bello da Oyedele (1970).Cities of the Savannah (Babu gurin bugu).Gwamnonin Kaduna

Masarautu


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:

       

Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub