Soron Bawan Dodo
Wannan shi ne Soron Bawan dodo, wanda kuma asalin sunansa shi ne Fadar Sarauniya Daurama. Ita wannan fada ita ce fadar da aka fara ginawa a duk faɗin ƙasar Hausa. An yi wannan gini ne a asalin gurbin da Fadar ita Sarauniya Daurama take.
Manazarta:
Abubakar M.S. (2007). Taƙaitaccen Tarihin Daura. Majalisar Sarkin Daura. An buga a: Ammani Printing Press.
Tattaunawa da Wakilin Tarihin na Daura da kuma Dogarin Sarkin Daura mai suna Ɗandaushe, a ranar 24 ga watan Mayu na shekarar 2016.
Babban Shafin Tarihi
Masarautar Daura
Sarakunan Daura
Ƙofofin Daura
Masarautar Daura
Sarakunan Daura
Ƙofofin Daura
- Ƙofar Gabas
- Ƙofar Kiɗi da Hauka
- Ƙofar Magaji Umaru
- Ƙofar Sarki Abdurrahman
- Ƙofar Sarki Bashar
- Ƙofar Sarki Musa
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin