Zariya Kofar Bai

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Zariya Ƙofar Bai


Ƙofa ce da take a bayan gidan sarki. Saboda haka ana kiranta da "Ƙofar bayan gidan sarki" wanda sannu a hankali aka taƙaita shi zuwa "Ƙofar Bai". Ta wannan ƙofa ake fita zuwa Bauchi.

Manazarta:


Arnette E.J. (1920). Gazetteer of Northern Provinces of Nigeria. Gazetteer of Zaria Province. Waterlow & Sons Limited. London, Dunstable & Waterford.

Dalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru Dan Isyaku, The Great Emir of Zazzau. Woodpecker Communication Limited. Zaria-Nigeria.

Suleman U. (2007). A History of Birnin ZAria from 1350 – 1902. M.A. History, Ahmadu Bello University, Zaria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub