Zariya Kofar Matarkwasa

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Zariya Ƙofar Matarkwasa


Wannan ita ce ƙofa ta tara wacce ita ba gina ta aka yi ba, fasawa aka yi wacce it ace Ƙofar Matarkwasa (Sabuwar Ƙofa). Samuwar wannan ƙofa ya biyo bayan dawowar da sarki Makau ya yi zuwa fada ya ɗauke takobin sarauta ya gudu da shi bayan masu Jahadi sun fatattake su a shekarar 1808 (Ɗalhatu, 2002; Suleiman, 2007) duk kawo wannan ruyawar. Wannan ƙofa an toshe ta daga baya. Wato yanzu babu ita.

Manazarta:


Arnette E.J. (1920). Gazetteer of Northern Provinces of Nigeria. Gazetteer of Zaria Province. Waterlow & Sons Limited. London, Dunstable & Waterford.

Dalhatu U. (2002). Malam Ja'afaru Dan Isyaku, The Great Emir of Zazzau. Woodpecker Communication Limited. Zaria-Nigeria.

Suleman U. (2007). A History of Birnin ZAria from 1350 – 1902. M.A. History, Ahmadu Bello University, Zaria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub