Sarakunan Zazzau

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sarakunan Zazzau


Daga lokacin kafuwar wannan masarauta mai daɗaɗɗen tarihi zuwan yanzu nan (2016), sarakunan tamanin ne suka mulke ta. Na farkonsu shi ne Maɗau Zazzau Gunguma. Wanda kuma yanzu yake kan karagar mulki shi ne Mai Martaba Sarkin Zazzau Alhaji (Dr.) Shehu Idris, CFR.

Ga jerin sunayensu nan tun daga na farko har wanda yake kai yanzu.

Sai dai, ya zuwa yanzu bamu samu rubutaccen tarihin sarakunan Hausawan ba.

Manazarta:


Arnette E.J. (1920). Gazetteer of Northern Provinces of Nigeria. Gazetteer of Zaria Province. Waterlow & Sons Limited. London, Dunstable & Waterford. Bryant K.J. (shekarar bugu ta yage). Jos, Kaduna, Kano, Zazzau, a Guide Book. Gaskiya Corporation Zaria-Nigeria.

Ɗalhatu U. (2002). Malam Ja’afaru Dan Isyaku, The Great Emir of Zazzau. Woodpecker Communication Limited. Zaria-Nigeria.

Northern Nigeria Ministry of Information (1963). Facts About Northern Nigeria. Gaskiya Corporation, Zaria-Nigeria.

Northern Nigeria Ministry of Information (1965). The Fascinating Provinces of Northern Nigeria. Gaskiya Corporation, Zaria-Nigeria.

Ross E.G. (2002). The Age of Iron in West Africa. Department of Arts of Africa, Oceania, and the Americas, The Metropolitan Museum of Art. An ciro a shekarar (2016), daga shafin http://www.metmuseum.org/toah/hd/iron/hd_iron.htm

Susan K. M. da Roderick J. M. (1981). West African Prehistory: Archaeological studies in recent decades have illuminated the prehistory of this vast region, revealing unexpected complexity in its development from 10,000 B.C. to A.D. 1000. An ciro a shekarar (2016), daga shafin: https://www.jstor.org

The Met (2000). Nok Terracottas (500 B.C.–200 A.D.). An ciro a shekarar 2016, daga shafin http://www.metmuseum.org/toah/hd/nok/hd_nok.htm

Wikipedia (2016). Nok Culture. An ciro daga shafin: https://en.wikipedia.org/wiki/Nok_culture


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub