Me ka ke nema?


Shafin Farko

Alhaji Ɗan Kutumbi 1648 – 1649 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Alhaji shi ne sarki na talatin a jerin sarakunan Kano. Sarautarsa bata yi tsawo ba. Ya mulki Kano na tsawon wata takwas da kwana ishirin da huɗu. Ya bar kujerar mulki saboda tuɓe shi da aka yi. Da aka tuɓe shi sai ya ƙaura zuwa Ɗanzaki. Can ya yi rayuwarsa.  

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub