Me ka ke nema?


Shafin Farko

Dakauta Ɗan Abdullahi Barja 1452 Miladiyya


Gabatarwa

Sarki Dakauta shi ne Sarkin Kano na goma sha bakwai. Shi ne babban ɗan Sarki Abdullahi Barja wanda a wannan lokaci yake riƙe da muƙamin Ciroman Kano. Shi ne Sarkin da ya mulki Kano na tsawon kwana ɗaya tak! Wannan al’amari ya biyo bayan kasancewarsa bebe. A farkon al’amari jama’ar Kano sun zaɓe shi sarki da zaton cewa in ya yi sarauta zai yi magana. Da suka ga an kwana ɗaya bai yi maganar ba sai suka tuɓe shi.

Manazarta:


Adamu M. U. (2007). Kano Ƙwaryar Ƙira Matattarar Alheri Littafi na Ɗaya. Kano Daga Dutsen Dala. Kano Government Press, Kano.

Ashiwaju G., Enem U. da Abalogu U. (babu shekarar bugu). Cities of the Saɓannah, A History of Towns and Cities of the Nigerian Savannah. By Nigerian Magazine.

Dokaji A. A. (1958). Kano ta Dabo Cigari. Published by The Northern Nigerian Publishing Company, Zaria. Printed at Oyeleke Jet-age Printers Limited, Kaduna.

Emenari R. da Barde I. (1994). Kano 100 Politics and Business. Printed at RAI Communications 10A, Galadima Road, Sabon Gari, Kano.

Ƙwalli M. K. (1996). Kano Jalla Babbar Hausa.

Wada M. (2011). History of Imamship of Kano. Published by: Tunlad Prints & Publishing Cop, No. 27/32, Beirut Road, Kano.

William-Mbta L. A. O. (2001). The Four King-Makers, King-Making in Kano Kingdom. Published in Nigeria by Capricon, 25 Limited, Kano.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub