Ƙofar Magaji Umaru
Asalin sunan wannan ƙofa shi ne Ƙofar Arewa, domin tana Arewa da fadar masarautar Daura. An canja mata wannan suna ne saboda girmamawa da kuma tunawa da shi mai wannan sunan. Shi kuwa Magaji Musa ɗa ne ga Sarki Abdurrahman, sannan kuma mahaifin marigayi sarki Bashar da kuma sarki mai ci yanzu wato Umar Faruƙ Umar.
Manazarta:
Abubakar M.S. (2007). Taƙaitaccen Tarihin Daura. Majalisar Sarkin Daura. An buga a: Ammani Printing Press.
Tattaunawa da Wakilin Tarihin na Daura da kuma Dogarin Sarkin Daura mai suna Ɗandaushe, a ranar 24 ga watan Mayu na shekarar 2016.