Gidan Korau, Fadar Masarautar Katsina
Gidan Korau
Gidan korau shi ne fadar masarautar Katsina. Wannan gida na Korau an ce zamanin sarki Muhammadu Korau a shekarar 1348 aka gina shi. Wannan gida yana nan a tsakiyar tsohon birnin Katsina.
Ƙofar Shiga Gidan Sarki
Babbar Majalisar Sarkin Katsina
Tsohon ɗakin adana kuɗaɗen Haraji. An gina shi a shekarar 1919
Manazarta:
Barewa Old Boys Association (2015). Brief History of Barewa College, Zaria. An ciro a shekarar (2016) daga shafin: http://www.boba.org.ng/history.html
Kangiwa M.M. (2014). A short Historical Guide on Katsina National Monuments and Sites.
Katsina Emirate Council (2009). Katsina Emirate Council, Home of Heritage and Hospitality. An ciro a shekarar (2016), daga shafin: http://www.katsinaemirate.org/
Mamman M. (2015). Tarihin Unguwannin Birnin Kastina. Ahmadu Bello Univeristy Press Ltd, Samaru, Zaria-Nigeria.
Nigerian Wiki (2008). Barewa Collage. An ciro a shekarar (2016), daga shafin: http://nigerianwiki.com/wiki/Barewa_College
Tattaunawa da Sarkin Tsarkin Tsaftar Katsina a shekarar 2016
Sarakunan Katsina
Haɓawa:
Fulani:
Ƙofofin Katsina
- Ƙofar Guga
- Ƙofar ‘Yanɗaka
- Ƙofar Ƙaura
- Ƙofar Durɓi
- Ƙofar Sauri
- Ƙofar Turmi
- Ƙofar Keke
- Ƙofar Angulu
- Ƙofar Gazobi
- Ƙofar Ƙwaya
- Ƙofar Waziri
- Ƙofar Soro
- Ƙofar Marusa
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin