Katsina Kofar Waziri

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Kofar Waziri Katsina


Gabatarwa

Ƙofa ce da aka yi ta daga baya, an gina wannan ƙofa a zamanin Wazirin Katsina Haruna. Wannan ƙofa tana nan tsakanin Ɗatakum da babbar kasuwar Katsina. Dalilin samar da wannan ƙofa shi ne dan a samawa jama'ar da ke zaune a bayan wannan ganuwa sauƙin shiga garin Katsina (Lugga, 2004; Ingawa, 2006).

Manazarta:


Ingawa T.L. (2006). Katsina a History of an Ancient City. Hamdala Prinitng and Publishing.

Lugga S.A. (2004). Katsina College. Lugga Press, Katsina

Mamman M. (2015). Tarihin Unguwannin Birnin Kastina. Ahmadu Bello Univeristy Press Ltd, Samaru, Zaria-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub