Katsina Kofar Keke

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Ƙofar Keke Katsina


Gabatarwa

Ƙofa ce da aka yi ta bayan zuwan Turawa, an yi ta a bayan gidan sarkin Katsina, ƙofa ce da Turawa ke bi suna zuwa gidan sarki daga unguwar bariki. Sannan a lokacin sukan hau keke ko kuma keken dawaki, saboda haka ake kiran wannan ƙofa da sunan ƙofar Keke (Ingawa, 2006).

Manazarta:


Ingawa T.L. (2006). Katsina a History of an Ancient City. Hamdala Prinitng and Publishing.

Lugga S.A. (2004). Katsina College. Lugga Press, Katsina

Mamman M. (2015). Tarihin Unguwannin Birnin Kastina. Ahmadu Bello Univeristy Press Ltd, Samaru, Zaria-Nigeria.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub