Sarki Sanau, Katsina

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sarkin Katsina Sanau

Sarki Sanau, shi ne sarki Jibda Yaƙi. Sarki ne da ya fito daga zuriyar Durɓawa, haɓe ne shima. Shi ne sarki na shida kuma na ƙarshe daga zuriyar Durɓawa kuma Haɓawa. Mulkinsa ya zo ƙarshe a shekarar 1348 bayan buga shi da ƙasa da sarki Muhammadu Korau ya yi a kokwar da suka buga.


Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub