Kara

Me ka ke nema?


Shafin Farko

Sankacen Kara


Sankacen kara, tarin kara ne wanda ka iya zama na gero, dawa, ko maiwa da ake tattarawa a lokacin da ake girbi; kuma dai ana iya cewa tsibi-tsibin girbabben kayan amfannin gona ne kamar irin su gero, dawa da sauransu na nau'ukan hatsi da ake nomawa a Ƙasar Hausakafin da kuma bayan an cire kan (Zangarniyar) sannan kuma kafin a tattare shi ko a cire masa ciyawar da ke jikinsa.

Idan kuma aka ɗauke shi daga gurin da yake aka kai shi wani guri aka tattara a waje guda, to sunansa ya koma bushiyar kara. Idan kuma aka cire yayin da ke jikinsa (Ba za a ce ganye ba tun da ya riga ya bushe) wand ake kira karmami, to ya zama kara.


Sankacen karan dawa

Wasu Abubuwa


Bishiyoyi

Sadarwa

Hanyoyin Sadarwa
Sadarwa da Gaɓɓai

Tatsuniyoyi
Bukukuwa
Wasanni
Karin Magana
Wakokin Makaɗa
Kayan Kiɗan Hausa

Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafinSauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub